@bbchausa

BBC News Hausa

Nigeria

Instagram posts and videos uploaded by bbchausa

bbchausa

Zakoki sun kusa karewa a nahiyar Afirka, idan ba a yi komai ba. . #BBCNewsHausa

August 02, 2021

bbchausa

Gwamnan ya bayyana hakan ne a ranar Lahadi yayin wata ziyarar da yakai sansanin 'yan gudun hijira da ke karamar hukumar Marte. . #BBCNewsHausa

August 02, 2021

bbchausa

A karasa mana wannan karin maganar... . #BBCNewsHausa

August 02, 2021

bbchausa

Shekara biyu kenan tun da aka dauke Abubakar Idris wadda aka fi sani da Dadiyata. Har yanzu ba a san inda yake ba kuma babu wanda ya ce shi ya dauke shi. BBC ta yi hira ta musamman da mahaifansa da kawunsa wanda sanadin samun labarin cewa an dauke Dadiyata rabin jikinsa ya shanye, da kuma matarsa wadda ta shaida wa BBC cewa "Kullum muna sa rai wata rana in sha Allahu zai dawo."

August 02, 2021

bbchausa

Rundunar 'yan sandan Najeriya ta dakatar da Abba Kyari daga aikin ɗan sanda sakamakon zargin karɓar cin hanci da 'yan sandan Amurka ke yi masa. Hukumar Kula da Harkokin 'Yan Sanda ta ɗauki matakin dakatar da Mataimakin Kwamishinan 'Yan Sanda DCP Kyari ne biyo bayan shawarar da Sufeto Janar na 'Yan Sanda Usman Alkali Baba ya bayar. Mai magana da yawun hukumar, Ikechukwu Ani, ya faɗa cikin wata sanarwa cewa dakatarwar za ta fara aiki ne daga ranar Asabar 31 ga watan Yuli. "Matakin zai ci gaba da aiki har zuwa lokacin da za a kammala binciken zargin da Hukumar Binciken Manyan Laifuka ta Amurka [FBI] ke yi masa," a cewar sanarwar.

August 01, 2021

bbchausa

Yadda wata gwana ke amfani da zane-zanenta wajen isar da sakonni.

August 01, 2021

bbchausa

Wannan ne matashin da ya rera waƙar kallabi wadda mata suke mutuwar sonta a TikTok. @ahmerdy_ags . #BBCNewsHausa

July 31, 2021

bbchausa

A shirin Zamantakewa na wannan makon zamu tattauna ne kan alakar iyaye da surukansu. . #BBCNewsHausa

July 31, 2021

bbchausa

Sau biyu kenan cikin shekara biyar Babban bankin Najeriya, CBN na bayyana cewa zai daina sayar wa 'yan canji Dalar Amurka. Shin wannan matakin ya taimaka wa darajar Naira kuwa, kuma ya wannan matakin zai shafe ku?

July 31, 2021

bbchausa

Saurari labarin wata 'yar Najeriya wadda aka ƙona da ruwan zafi bayan ta ƙi amincewa a yi lalata da ita a kasar Oman.

July 31, 2021

bbchausa

Ku San Malamanku tare da Sheikh Atiku Muhammad Balarabe Gusau. . #BBCNewsHausa

July 30, 2021

bbchausa

A yi mana fashin baƙin wannan karin maganar? . #BBCNewsHausa

July 30, 2021

Similar accounts

burnaboygram

16.6m followers

@burnaboygram
funkejenifaakindele

16.5m followers

@funkejenifaakindele
iniedo

14.1m followers

@iniedo
peterpsquare

12m followers

@peterpsquare
donjazzy

11.7m followers

@donjazzy
brodashaggi

10.1m followers

@brodashaggi
falzthebahdguy

9.5m followers

@falzthebahdguy
cuppymusic

9.4m followers

@cuppymusic
patorankingfire

9.1m followers

@patorankingfire
toyin_abraham

9.1m followers

@toyin_abraham
zlatan_ibile

7.8m followers

@zlatan_ibile
julietibrahim

7.6m followers

@julietibrahim

Disclaimer

The data provides is not authorized by TikTok. We are not an official partner of TikTok.

Use of materials from the resource is permitted only with a link to our resource.

Copyright © 2024 insiflow.com