@bbchausa

BBC News Hausa

Nigeria
Shekara biyu kenan tun da aka dauke Abubakar Idris wadda aka fi sani da Dadiyata. Har yanzu ba a san inda yake ba kuma babu wanda ya ce shi ya dauke shi. 

BBC ta yi hira ta musamman da mahaifansa da kawunsa wanda sanadin samun labarin cewa an dauke Dadiyata rabin jikinsa ya shanye, da kuma matarsa wadda ta shaida wa BBC cewa "Kullum muna sa rai wata rana in sha Allahu zai dawo."

Shekara biyu kenan tun da aka dauke Abubakar Idris wadda aka fi sani da Dadiyata. Har yanzu ba a san inda yake ba kuma babu wanda ya ce shi ya dauke shi. BBC ta yi hira ta musamman da mahaifansa da kawunsa wanda sanadin samun labarin cewa an dauke Dadiyata rabin jikinsa ya shanye, da kuma matarsa wadda ta shaida wa BBC cewa "Kullum muna sa rai wata rana in sha Allahu zai dawo."

August 02, 2021

Disclaimer

The data provides is not authorized by TikTok. We are not an official partner of TikTok.

Use of materials from the resource is permitted only with a link to our resource.

Copyright © 2024 insiflow.com