@ayshatulhumairah

Aisha Ahmad Idris

Nigeria

Instagram posts and videos uploaded by ayshatulhumairah

ayshatulhumairah

Masoya Yan uwa Da abokan Arziki Ayi Following din Sabon Account Dinmu Mai Suna @arewa.cinema Domin Kallon Tallan shirye Shiryen Da Zamu Fara Dora Muku Daga Ranar 10 Ga watan nan Da Muke Ciki IN SHAA ALLAH

September 07, 2022

ayshatulhumairah

Repost from @realabmaishadda • Zaku iya samun Sabuwar Manhajar AREWA CINEMA (Gidan Nishadi) Ranar 10 ga Watan September Inn shaa Allah Akan Playstore da kuma App Store din wayoyinku da website. Kada ku sake a baku labaru Zaku samu Ingantattun fina-finanmu da kuma wakoki masu ratsa zukata. Mun gode 👏🏾👏🏾👏🏾👏🏾👏🏾 Cc @ayshatulhumairah @daudakahuturarara @aleegumzak @aminusbono @hassan_giggs maishadda_textile @rabiu_garba_gaya__ @kannywoodcelebrities.ng @officialkannywood @kannywoodempire @boxofficekannywood @kannywoodexclusive_

September 07, 2022

ayshatulhumairah

My People

September 07, 2022

ayshatulhumairah

Gidan Kamshi kenan @turarenwutabyray Suna da dukkan wani nau’in turaren wuta da humra

September 06, 2022

ayshatulhumairah

Repost from @realabmaishadda • Don Allah Jama’a wannan page din Bana Matata bane, kuma bata da Alaka dashi. Matata bata social media, page din ta na Instagram na karba kuma na chanja masa suna ya Koma maishadda_textile Don Allah a kiyaye. Bata da alaka da wannan page din

September 05, 2022

ayshatulhumairah

Repost from @realabmaishadda • 13 13 GUGUWA UWAR KARMAMI 13 13 IKON ALLAH 13 13 KAFIN ALLAH 13 13 GIDA GIDA 💪💪💪 Cc @daudakahuturarara @nura_m_inuwa @elmuaz @sskwarko @ayshatulhumairah @alan_waka @garzalimiko @lawanahmad @ikram_kano @babanchinedu @yakubmohammed_ @realabmaishadda @kamilu_koko_1 @daddyhikima

September 05, 2022

ayshatulhumairah

Repost from @alan_waka • MU GUDU TARE...

September 05, 2022

ayshatulhumairah

🖤🖤🖤

September 04, 2022

ayshatulhumairah

Repost from @tijjaniasase_real • Ina kira ga masu San kallon Tallah fim din lokaci a wannan Tasha maisuna Tijjani Asase anan ne zakusami Tallah fim dinmu Mai dogon zango wato lokaci 8:00 kushiga @Tijjani [email protected] Tallah fim LOKACI yau zamudora kadaure kashiga you tube Dan dan kallon lokaci a da 8:00 tashar Tijjani Asase idan kashiga kadanna mana kararrawa

September 04, 2022

ayshatulhumairah

Repost from @rabiu_garba_gaya__ • Jiya Juma'ah Kungiyar @oficial_13x13_movement Ta Gudanar Da Babban Taron ta Na Kasa a Nan Jahar Kano. Kungiyar @oficial_13x13_movement Karkashin Shugabanta Na Kasa President Alhaji Dauda Adamu Abdullahi Kahutu Rarara Tayi Babban Taronta Na Kasa a Nan Jahar Kano Sannan Kuma Ta Zabe Mallam Sha'aban Ibrahim Sharada Na Jam'iyyar A.D.P Amatsayin Dan Takararta Na Gwamnan Jahar Kano. Sannan Kuma Kungiyar ta @oficial_13x13_movement Tace a Takarar Shugaban Kasa Har Yanzu Tana Tare Da Asiwaju Bola Ahmad Tinubu Amatsayin Dan Takararta Na Shugaban Nigeria, Kungiyar ta @oficial_13x13_movement A Kasa Tana Yin Jam'iyyar A.PC a Kano Kuma Tanayin Jam'iyyar A.D.P Allah Kabamu Nasara......🤲-🤲 @daudakahuturarara @adam_a_zango @alan_waka @umarmshareef @nura_m_inuwa @alijita1 @ayshatulhumairah @realabmaishadda @babanchinedu @kamilu_koko_1 @elmuaz @daddyhikima @lawanahmad @sskwarko

September 04, 2022

ayshatulhumairah

💚💚💚💚

September 03, 2022

ayshatulhumairah

🙏🙏🙏🙏

September 03, 2022

Similar accounts

burnaboygram

16.6m followers

@burnaboygram
funkejenifaakindele

16.5m followers

@funkejenifaakindele
iniedo

14.1m followers

@iniedo
peterpsquare

12m followers

@peterpsquare
donjazzy

11.7m followers

@donjazzy
brodashaggi

10.1m followers

@brodashaggi
falzthebahdguy

9.5m followers

@falzthebahdguy
cuppymusic

9.4m followers

@cuppymusic
patorankingfire

9.1m followers

@patorankingfire
toyin_abraham

9.1m followers

@toyin_abraham
zlatan_ibile

7.8m followers

@zlatan_ibile
julietibrahim

7.6m followers

@julietibrahim

Disclaimer

The data provides is not authorized by TikTok. We are not an official partner of TikTok.

Use of materials from the resource is permitted only with a link to our resource.

Copyright © 2024 insiflow.com