@ayshatulhumairah

Aisha Ahmad Idris

Nigeria

 Repost from @rabiu_garba_gaya__
•
Jiya Juma'ah Kungiyar @oficial_13x13_movement Ta Gudanar Da Babban Taron ta Na Kasa a Nan Jahar Kano.

Kungiyar @oficial_13x13_movement Karkashin Shugabanta Na Kasa President Alhaji Dauda Adamu Abdullahi Kahutu Rarara Tayi Babban Taronta Na Kasa a Nan Jahar Kano Sannan Kuma Ta Zabe Mallam Sha'aban Ibrahim Sharada Na Jam'iyyar A.D.P Amatsayin Dan Takararta Na Gwamnan Jahar Kano.

Sannan Kuma Kungiyar ta @oficial_13x13_movement Tace a Takarar Shugaban Kasa Har Yanzu Tana Tare Da Asiwaju Bola Ahmad Tinubu Amatsayin Dan Takararta Na Shugaban Nigeria, Kungiyar ta @oficial_13x13_movement A Kasa Tana Yin Jam'iyyar A.PC a Kano Kuma Tanayin Jam'iyyar A.D.P 

Allah Kabamu Nasara......🤲-🤲

@daudakahuturarara
@adam_a_zango
@alan_waka 
@umarmshareef 
@nura_m_inuwa 
@alijita1 
@ayshatulhumairah
@realabmaishadda 
@babanchinedu 
@kamilu_koko_1 
@elmuaz
@daddyhikima
@lawanahmad 
@sskwarko

Repost from @rabiu_garba_gaya__ • Jiya Juma'ah Kungiyar @oficial_13x13_movement Ta Gudanar Da Babban Taron ta Na Kasa a Nan Jahar Kano. Kungiyar @oficial_13x13_movement Karkashin Shugabanta Na Kasa President Alhaji Dauda Adamu Abdullahi Kahutu Rarara Tayi Babban Taronta Na Kasa a Nan Jahar Kano Sannan Kuma Ta Zabe Mallam Sha'aban Ibrahim Sharada Na Jam'iyyar A.D.P Amatsayin Dan Takararta Na Gwamnan Jahar Kano. Sannan Kuma Kungiyar ta @oficial_13x13_movement Tace a Takarar Shugaban Kasa Har Yanzu Tana Tare Da Asiwaju Bola Ahmad Tinubu Amatsayin Dan Takararta Na Shugaban Nigeria, Kungiyar ta @oficial_13x13_movement A Kasa Tana Yin Jam'iyyar A.PC a Kano Kuma Tanayin Jam'iyyar A.D.P Allah Kabamu Nasara......🤲-🤲 @daudakahuturarara @adam_a_zango @alan_waka @umarmshareef @nura_m_inuwa @alijita1 @ayshatulhumairah @realabmaishadda @babanchinedu @kamilu_koko_1 @elmuaz @daddyhikima @lawanahmad @sskwarko

September 04, 2022

Disclaimer

The data provides is not authorized by TikTok. We are not an official partner of TikTok.

Use of materials from the resource is permitted only with a link to our resource.

Copyright © 2024 insiflow.com