@realalinuhu

ALl NUHU

Nigeria
Posted @withregram • @abmaishadda_backup SARKI GOMA ZAMANI GOMA zai zo cinema Ranar 15 ga watan October Inn shaa Allah. 

Ku shirya kallon gawurtaccen shiri mai dauke da sako wanda masu kallo zasu jima suna yabawa. 

Yana dauke da salo na irin rayuwar da "yan Matan wannan ZAMANI da kuma iyayen su suna nuna halin ko in kula. 

Mun shirya tsaf domin kawo muku shiri mai dauke da darasi da kuma sako na musamman. 

Daga gawurtaccen kamfanin 
MAISHADDA GLOBAL RESOURCES LTD 

Labari/Shiryawa 
@abmaishadda_backup

Daukar Nauyi 
@m.m_haruna 

Tsara labari 
@yakubukumo2 

Bada Umarnin 
@realalinuhu 

Yan Wasa 
@umarmshareef 
@realamalumar 
@momee_gombe 
@real_maryamyahaya 
@official_aisha_izzar_so 
@minal__ahmad 
@officialsojaboy
@rayya_90days 
@nadia.adamou.564 
@realalinuhu 
@abbaelmustapha1 
@saratudaso 
@hadizansaima00 
@faragatijjaniusman 
@abdoulfatah_omar 
@kannywoodcelebrities 
@officialkannywood
@boss_osy

Posted @withregram • @abmaishadda_backup SARKI GOMA ZAMANI GOMA zai zo cinema Ranar 15 ga watan October Inn shaa Allah. Ku shirya kallon gawurtaccen shiri mai dauke da sako wanda masu kallo zasu jima suna yabawa. Yana dauke da salo na irin rayuwar da "yan Matan wannan ZAMANI da kuma iyayen su suna nuna halin ko in kula. Mun shirya tsaf domin kawo muku shiri mai dauke da darasi da kuma sako na musamman. Daga gawurtaccen kamfanin MAISHADDA GLOBAL RESOURCES LTD Labari/Shiryawa @abmaishadda_backup Daukar Nauyi @m.m_haruna Tsara labari @yakubukumo2 Bada Umarnin @realalinuhu Yan Wasa @umarmshareef @realamalumar @momee_gombe @real_maryamyahaya @official_aisha_izzar_so @minal__ahmad @officialsojaboy @rayya_90days @nadia.adamou.564 @realalinuhu @abbaelmustapha1 @saratudaso @hadizansaima00 @faragatijjaniusman @abdoulfatah_omar @kannywoodcelebrities @officialkannywood @boss_osy

September 27, 2021

Disclaimer

The data provides is not authorized by TikTok. We are not an official partner of TikTok.

Use of materials from the resource is permitted only with a link to our resource.

Copyright © 2024 insiflow.com